ZAUREN VIDEO: Dan Bello Ya Kashe Naira Miliyan 4.1 Wajen Gyara Makarantar Firamare Ta Gwamnati A Kano Cikin Kwanaki 12

Information reaching Kossyderrickent has it that Dan Bello ya kashe Naira miliyan 4.1 wajen gyara makarantar firamare ta gwamnati a Kano cikin kwanaki 12.

Dan Bello ya kashe Naira miliyan 4.1 wajen gyara makarantar firamare ta gwamnati a Kano cikin kwanaki 12.

Kamar yadda bayanai suka nuna, Dan Bello ta bakin manajansa Ibrahim Salisu Nasir ya kammala gyaran cikin kwanaki 12.

A cewar Dan Bello, ya samar da ajujuwan da aka gyara da fanfo guda 4 sakamakon zafin da ‘yan makarantar ke yi a Kano. READ MORE HERE

VIDEO HERE


Discover more from KossyDerrickent

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Comment